Zan yi amfani da mukamina don nishadi.
Aka nada shi wannan mukami.
سأستفيد من إقامتي للهو.
عين في هذا المنصب.
Allah ya kan kai mutum wani mukami, wanda shi mutum din bai
zato zai samu ba.
قد يولي الله الإنسان منصباً هو نفسه لا يظن أنه يتولاه.
Sun zama masu mukami kamar sauran manya manyan gari
صاروا أصحاب منصب كباقي كبار المدينة.
مكة المكرمة) - (Makka (al-Mukarramah
يقال :
Suka gamu da wani ayari na alhazai zasu Makkah (al-Mularramah).
التقوا بقافلة للحجاج ذاهبة إلى مكة المكرمة.
Na nemi ilmi a cikin Makkah al-Mukarramah.
طلبت العلم في مكة المكرمة
Makka tana da alfarma a wajen musulumai.
مكة المكرمة لها حرمة لدى المسلمين
-TOO-
Makida
مكيدة
يقال:
ص ٣٥٥