معجم الألفاظ العربية في لغة الهوسا — الصفحة ٢٩٤

Ya ce wa mutane a yi kaza, a bar kaza. قال للناس يُفعل كذا، ويُترك كذا . Buta kuma, da ya zo a debi kudi kaza daga baitulmali. لأكتب، عندما يأتي يُعطي مال كذا من بيت المال. Su dawo su ce "kogi kaza ya tashi cinsu suka kubuta da kyar kayan nan". عادوا وقالوا نهر» كذا فاض وأغرقهم ونجوا بصعوبة بهذا المتاع Ban taba ganin mutum mai karimci irin Musa ba. Karimci کرم يقال: لم أر أبداً رجلاً كريماً مثل موسى. Sarkin Zazzau ya yi masa karimci mai yawa. Ya saukad da mu, ya yi man karimci mai yawa. أنزلنا وأكرمنا كثيراً. In kana so a dauke ka a mutum karimi, to, duk fada sai ka mayar da shi wasa da dariya. إن كنت تريد أن تُعتبر كريماً ، كل ما يقال أجعله مزاحاً وضحكاً. - ٢٩٤ -
ص ٢٩٤

النص مستخرج آليًّا من صور الكتاب، وقد يقع فيه خطأ.