Allah ya halatta tarawa da kitabiyya.
Za'a tilasta bakitabiyya bisa ga yin idda.
Kitabiyya
كتابية
يقال:
أحل الله نكاح الكتابية.
تجبر الكتابية على العدة.
Musulunci bai yarda bakitabe ya auri musulima ba.
الإسلام لا يوافق أن يتزوج الكتابي مسلمة.
Kafadar
يقال:
Mun ga wani saurayi a kan wani ingarma, takobi rataye a kafadarsa.
رأينا شابا على حصان والسيف معلق بكتفه.
أحيانا تنزل على كتف الإنسان.
وخزني في كتفي جراً للمشاكل.
Wani lokaci ta kan sauka a
kafadar mutum.
Ya bangaji kafadata don neman rigima.
Na ce musu a ina kuka gan shi? suka ce gari kaza.
Kaza
كذا
يقال :
قلت لهم أين رأيتموه ؟ قالوا في مدينة كذا .
- ۲۹۳ -
ص ٢٩٣