In kana da kudi wadansu malaman sai su sa maka fatawa kamar
yadda kake so.
إذا كنت ذا مال بعض العلماء يفتونك كما تريد .
Yau na hadu da abokina faj'atan a kasuwa.
Jarrabawa ta zo mana faj'atan.
Faj'atan
فجأة
يقال :
اليوم قابلت صديقي فجأة في السوق.
الاختبار جاءنا فجأة.
لا أحب أن يأتيني الأمر فجأة.
Ni ba na son al'amari ya zo mini faj'atan.
Sai ka yi hanzari ka ga alfijiri ya keto.
Alfijiri
فجر
يقال:
يجب أن تسرع، ترى أن الفجر قد انشق.
Ya duba gabansa sai ya ga haske kamar hudowar alfijiri.
نظر أمامه فرأى نوراً كطلوع الفجر.
بدأت المدينة تظهر والفجر يطلع
Gari ya soma wayewa alfijiri ya fasa.
- ٢٥٩ -
ص ٢٥٩