Yana son ya tafi wurin fitina.
Fitina ta auku.
فتنة
Fitina
يقال:
يريد أن يذهب حيث الفتنة.
وقعت الفتنة.
Duk tsararrakinsa sun dame shi da fitina don sun ga ba shi da
jaruntaka.
كل أقرانه ضايقوه بالفتنة لأنهم رأوه ليس شجاعا .
Yanzu raina a kwance yake, tun da na rabu da fitinannen matan nan.
الآن هدأت نفسي، منذ بعدت عن هذه المرأة الفاتنة.
Ina neman tsari da kai daga fitinar rayayyu da matattu.
أعوذ بك من فتنة المحيا والممات
Fatawa
فتوى
يقال:
عندي فتوى يا سيدنا .
Ina da fatawa ya shugabammu.
Kada ka amsa fatawa im ba ka san hukuncinta ba.
لا ترد على فتوى إن لم تعرف حكمها .
Na gabatad da fatawa zuwa ga babban malamin garimmu.
قدمت فتوى إلى كبير علماء مدينتنا .
- YOA -
ص ٢٥٨