Sabili da kudinsa ne ya sa na fi son 'yata ta aure shi.
لكثرة ماله جعلتني أحب أن تتزوجه ابنتي.
Ya sake aurad da ita bayan ta yi idda wata uku ke nan.
زوجها مرة أخرى بعد وفاتها عدة الثلاثة أشهر.
من شروط الصلاة ستر العورة
Daga sharuddan salla
suturcewar al'aura.
Ana ummartar musulmi da rufe al'aura.
يؤمر المسلم بستر العورة.
Auli
عول
بقلب العين إلى همزة مفتوحة وكسر اللام والعول هي مصدر عال
Idan waanda suka ragu din nan 'yar 'uwa ce ko 'yan 'uwa mata na
wajen 'yaye biyu ko uba kurum sai a yi musu auli.
يقال :
إن كان من بقي أختا أو أخوات لأبوين أو لأب أُعيل لهن.
Ba a yi wa 'yar 'uwa auli tare da kaka sai a masa'alar da ake kira
garra'u.
لا يعال للأخت مع الجد إلا في الغراء وحدها.
Dokin nan da aibu.
- YEE -
Aibu
عيب
يقال:
هذا الحصان فيه عيب.
ص ٢٤٤