Akiba
In fitina ta tashi ba wanda ya san akibarta sai Allah.
عاقبة
يقال :
إذا نشبت الفتنة لا يعلم عاقبتها إلا الله.
لا أحد يعرف عاقبة أمره
Ba wanda ya san akibar lamarinsa.
Kyakkyawar akiba tana gama su tsoron Allah.
العاقبة الطيبة تجعلهم يخشون الله.
Bari in gaya maka akasin labarin da ka bayar.
Akasi
عکس
يقال :
دعني أقول لك عكس القصة التي قدمتها .
Ba na son ka ringa zuwa mini da akasin abin da nake so.
Na sa rigata a bisa akasi.
Ta isa fada ta nemeta da aure.
لا أريد أن تأتيني بعكس ما أحب
لبست ثوبي بالمقلوب.
Aure i Al'aura
عورة
تأتي بمعنى العورة أو الزواج، يقال:
وصلت إلى القصر وطلبتها للزواج
- ٢٤٣ -
ص ٢٤٣