Asibai
'Yan uwa mata tare da 'ya'ya mata kamar asibai ne garesu.
Majibincin ba ya gado tare da asibai.
عصب
يقال:
الأخوات مع البنات كالعصب لهن.
لا يرث المولى مع العصب.
A cikin la'asar ne da magariba ai a takaita karatu.
La'asar
عَصْر
يقال :
في العصر والمغرب تُقصَّر القراءة.
Farkon lokacin la'asar shi ne karshen lokacin azahar.
In la'asar ta yi sai mu tafi tare mu duba.
أول وقت العصر هو نهاية وقت الظهر.
إذا حان العصر نذهب معاً لنرى.
Da la'asar ta yi, ya tuna inda ya zubad da shi.
إذا حان العصر تذكر أين صبه .
In ba ki bar gidan nan ba, kafin la'asariya gobe to, zan zo in fid da ke da karfi.
إن لم تتركي هذا المنزل قبل غد العصرية سآتي وأخرجك بالقوة.
- ۲۳۷ -
-
ص ٢٣٧