معجم الألفاظ العربية في لغة الهوسا — الصفحة ٢٣٦

Ashirin Daga ashirin zuwa ashirin da hudu za'a ba da awaki hudu. عشرين يقال: من عشرين إلى أربعة وعشرين يُعطي أربع شياه. سيعطيني عشرين بقرة. Zai ba ni shanu ashirin. Aukiya daya kuwa daidai take da darhimai ashirin. Yin azumi ranar ashura nafila ce. Azumin ashura yana da falala mai yawa. Na yi azumi ranar ashura. أوقية واحدة تساوي عشرين درهماً . Ashura عاشوراء يقال : صيام يوم عاشوراء نافلة. صيام عاشوراء له فضل كبير. صمت يوم عاشوراء. Ban samu damar yin azumin ashura ba a wannan shekarar. لم أجد فرصة لصيام عاشوراء هذا العام. - ٢٣٦ -
ص ٢٣٦

النص مستخرج آليًّا من صور الكتاب، وقد يقع فيه خطأ.