Alhali g Hali
حال
وتأتى بمعنى طبع أو خلق، يقال:
لم تترك طبعها .
النساء حالهن كله واحد .
Ba ta bar halinta ba,
Mata duk halinsu daya ne.
Ta shiga ba shi labarin yadda halin wurin yake.
أخذت أقص عليه كيف حال المكان.
Na san halin maza sarai, shi ya sa ba na yarda.
عرفت حال الرجال تماما، وهو الذي جعلني لا أوافق.
إذا رأيت فرصة للبقاء، فماذا يمنعني ؟
id na ga halin zama, me zai hana ne?
Kome ya same su halas ne.
حلال
Halal gi Halas
يقال :
كل ما أصابهم حلال.
كل ما يُفعل لابن الحلال يرده Kome aka yi wa dan halas sai ya rama
Babban mugun abu ga dan halas, ya tasam ma munafunci.
أسوء أمر لابن الحلال أن يقصد النفاق
- 117-
ص ١١٦