In ka zauna da tsofaffi zaka san hikayoyin da.
إذا جلست مع الشيوخ ستسمع حكايات الماضي.
Na karanta wata hikaya mai ban dariya.
قرأت حكاية مضحكة
حل - Hillu
يحرم منها الحاج، يقال: منطقة وهي
Ya yanka a Marwa bayan da ya shigar da ita Hillu.
ذبح في المروة بعد أن دخل بها الحل.
Wanda ya nufi yin Umra ba zai yi harami na yinta ba, daga cikin
Maka har sai ya fita Hillu.
من أراد العمرة من مكة، ولم يحرم من خارجها خرج إلى الحل.
Bai halatta gare shi ba, ya jinkirta tuba.
Halatta
يقال :
لا يحل له أن يؤخر التوبة.
Bai halatta ga mai haila ba ta yi salla ko azumi.
لا يحل للحائض الصلاة أو الصيام.
Bai halatta gare shi ba abutan fasiki ko zama da hi.
لا يحل له صحبة الفاسق أو الجلوس معه.
- 110 -
ص ١١٥