An yi mini jamhuru.
Jamhuru
جمهور
لله
تجمهروا على.
Shi ne daga cikin yan iskan garin nan masu kulla mini sharri da
jamhurun tsiya.
هو من الأولاد الفاسدين فى هذه المدينة الذين يدبرون لى الشر
Aka taru aka yi
jana'izar, aka watse.
والمؤامرة السيئة.
Jana'iza
جنائز
يقال :
تجمع الناس، وأقيمت الجنازة وانصرفوا .
mu yi shiri mu tafi wurin jana'izaa.
النستعد ولنذهب إلى الجنازة.
Na ga taron mutane bilahaddin fari fat ana jana'izaa.
رأيت جمعاً كثيراً من الناس بيض الثياب يشيعون الجنازة.
Shigewa gaban jana'iza wajen raka shi
ya fi.
السير أمام الجنازة أفضل
Janaba
جنابة
يقال :
Wanka na wajaba da sababin abu uku, janaba da haila da jinin biki.
الغسل وجب بسبب ثلاثة أشياء، الجنابة والحيض والنفاس
- 9-
ص ٩٣