In abinci na ci sai a wawashe, wai ana neman tubarraki.
إن أكلت طعاما يجب أن آتى عليه لينالوا التبرك.
تبوك
Tabuka
وهى إحدى بلاد المملكة العربية السعودية، يقال:
Ina so in je Tabuka don in ga inda ake yin yaki.
أريد أن أذهب - إلى - تبوك لأرى أين مكان القتال.
Tabuka tana daya daga cikin kasashen Saudia.
تبوك من إحدى البلاد السعودية
Yana zauna yana tahiya.
Bayan ya yi tahiya ya mike zai ci gaba da sallarsa.
Tahiya ta biyu ta fi ta farko
tsawo.
تحية
Tahiya
يقال:
جلس ليقرأ التحية.
بعد أن قرأ التشهد قام ليستمر في صلاته.
Yin tahiyoyi biyu kuma sunna ce
معجم
الألفاظ العربية
-90-
التشهد الثاني أطول من الأول.
قراءة التشهدين سنة.
ص ٦٥