Ofishin talifi-
Talifi
تأليف
يقال :
مكتب التأليف.
Wannan aiki da ya yi na talifin "Magana jari ce" ya yi masa amfani ainun.
هذا العمل الذي قام به فى تأليف " الكلام رأس مال " أفاده كثيرا .
سعد زنجر ألف كثيرا .
Sa'adu Zungur ya yi talifi da yawa.
An sami masu yin talifin littatafan Hausa yanzu.
يوجد مؤلفون لكتب الهوسا الآن
Ta'ammali
تأمل
وتأتى بمعنى تأمل أو تعامل، يقال:
Bai halatta a yi cinikin tufan, da ba za'a iya yin wani ta'amali da shi
ba.
لا يجور شراء الثوب الذى لم يتأمله المشترى.
Duk wanda ya ga sarki na wani dan ta'ammali da shi baya kaunarsa.
كل من رأى الأمير وتعامل معه قليلا لا يحبه.
Ko akwai wani a garin wanda ya saba ta'ammali da kasar Hausa.
هل يوجد في المدينة من تعود التعامل مع بلاد الهوسا .
- ٦٣ -
1
ص ٦٣