Bismallahi zan fara wa'azi.
بسم الله سأبدأ الوعظ
Kafin kiftawa da bismala hauni ya gama masa kai.
قبل النطق ببسم الله السياف قطع رأسه.
Sun yi rubutun basmala dari dari.
كتبوا البسملة مائة
مائة.
Albishiri
بشرى
يقال :
Wani bera ya leke daga cikin rami, sai ya koma ya ce wa 'yan'uwansa "albisirinku". Suka ce "goro" ya ce "kyanwa ta mutu";
أطل الفأر من داخل حجرة، ثم عاد وقال لإخوته " بشراكم " فقالوا " ثمار الكولا " قال " القطة ماتت ".
Kura ta ce "albishiri ne na kawo maka".
قالت الذئب " أحضرت لك البشرى ".
Ya aiko da dan bushara an ci
بشارة
Bushara
يقال:
بعث بحامل البشارة بأنه انتصر.
nasara.
Ka bar ni in kai bushara gida ko na sami goro.
دعني أحمل البشارة إلى المنزل لعلى أنال المكافأة.
- ٥٣ -
ص ٥٣