Ka tafi gida' ka ce wa baba ' in matata ta haihu ' a rada wa dan suna.
اذهب إلى المنزل، وقل لبابا إن ولدت امرأتى يسم الولد .
بحث
Ba'asi „Î Bahasi
بمعنى البحث عن السبب فيقال:
Ba ku tsaya bin bahasi ba, sai aka ce a kashe shi.
لم تتحروا السبب، فأمر بقتله.
Ko da uwar ta tarad da 'yarta na kuka, ba ta tambayi wani bahasi ba, sai ta zauna ita kuma ta kama kuka.
عند ما رأت الأم ابنتها تبكى، لم تسأل السبب، وجلست هي أيضًا
تبكى.
سألته عن السبب.
تتبعت سببه .
Na tambaye shi ba'asi.
Na bi ba'asinsa.
بحر
يقال:
Bahar
Garin da zaka aika da takarda mai nisa ne, sai an kitare bahar.
المدينة التي بعثت - إليها - بالرسالة بعيدة، يجب أن يُعبر البحر.
خرجت من البحر المالح
Daga bahar maliya na fito.
Baharul muhidi shi ne kogin da ya kewaye duniya.
البحر المحيط نهر يحيط بالدنيا .
- EV -
ص ٤٧