Sai ya sallaci shafa'I da witiri a fili.
Ya sallaci witiri raka'a daya.
sallar witiri wajiba ce.
Zan sake rubuta maka wasika.
Audu ya yi wa Musa wasiku biyu.
Wasika zaki yi, kike neman
ثم يصلي الشفع والوتر جهراً .
صلي الوتر ركعة واحدة
صلاة الوتر سنة واجبة.
Wasika
وثيقة
وتأتي بمعني رسالة، يقال:
سأكتب لك رسالة أخري.
كتب عبده لموسى رسالتين.
هل ستكتبين رسالة تطلبين ورقة ؟
warka ?
yanzu ba abin da ‘yan kayansu kawai jirgin sama ke dauka ba, har da wasiku da jaridu
ليس المسافرون وأمتعتهم القليلة فقط تحملها الطائرات ولكن
الرسائل والصحف
Wajaba
Abin da ya wajaba ga baligi, shi ne inganta imaninsa.
وجب
يقال:
ما وجب على البالغ هو تصحيح إيمانه.
-TAE-
ص ٣٨٤