Idan mace ba ta ta da ikama ta
kyauta.
Ya ta da ikama a cikin masallaci.
Aksarin larabawa farare ne.
إذا المرأة لم تعلن الإقامة أفضل.
أعلن إقامة - الصلاة - في المصلي.
Aksari
يقال :
أكثر العرب بيض.
أكثر الناس لا يدرسون في الجامعة.
أكثر وقتى أدرس فيه.
Aksarin mutane ba su karatu a jami'a.
Aksarin lokacina karatu nake yi a cikinsa.
Alaye
آل
وهى كلمة تستعمل في الصلاة على الرسول بمعنى آله، ويقال:
Manzon Allah da dukan alayensa su ne daga cikin Makka.
رسول الله وآله كلهم من مكة المكرمة.
Allah ya yi tsira bisa ga Annabi da alayensa.
- ۳۷ -
صلى الله على النبي وآله
ص ٣٧