النون
Na'in
كلمة تفيد المبالغة في الأمر، يقال: وهي
Aka samo kan itace ashirin aka hada wuta ka'in da na'in.
أحضروا عشرين من فروع الشجر وأشعلوا ناراً كبيرة.
Ya ga hadari ya kama ka'in da na'in.
filin wasa ya cika ka'in da na'in.
Abu ya yi ka'in da na'in.
رأى العاصفة هبت في كل مكان.
امتلأ الملعب تماما .
صار الأمر خطيرا .
Annabi
Tsira da aminci su tabbata ga Muhammadu cikamakin Annabawa.
نَبِيِّ
يقال:
الصلاة والسلام على محمد خاتم النبيين
Ya rika kuma koyi da musu bin sunnan Annabi.
أخذ يعلمهم اتباع سنة النبي الله .
Allah ya yi tsira bisa ga Annabi da alayensa.
صلي الله على النبي وآله.
Ya cika aike da gargadi da annabici na Muhammad.
خاتم الرسالة والنذارة والنبوة بمحمد
- ٣٦٧ -
ص ٣٦٧