kasuwa.
منافق
Munafuki
يقال:
أنت منافق غششتني.
Kai dai munafuki ne ka cuce ni.
Allah ba ya son munafuki wanda ba ya aiki sai ya ga idon wanda ya
sa shi.
لا يحب الله المنافق الذي لا يعمل إلا إذا رأى من ولاه
In hau kan munafuka in yi rawa in yi juyi.
لأركب على المنافق وأرقص وأستدير
Lalle mutanen Sinari akwai munafukai.
لابد أنه يوجد بين سيناري منافقون.
Duk aka dauka sallar da yake yi ta munafunci ce a zuciyarsa kafiri
ne.
الجميع اعتبر الصلاة التي يؤديها، صلاة نفاق وهو في قلبه كافر.
Mangala
منقلة
وهي تعني الغبيط الذي يحمل فيه السماد على ظهر الحمار، يقال:
Sambo ya kama jakuna ya daura musu mangala ya fita.
أمسك سامبو الحمير ووضع لها المنقلة وخروج.
Na sayo kasa mangala biyu.
- ٣٦٢ -
اشتريت منقلتين من التراب.
ص ٣٦٢