Bai san mikidarin dukiyar da za'a yi iya wa zakka ba.
يقال :
لم يُعرف المقدار الذي يستطيع أن يدفع الزكاة عنه.
Baban matarka yana da mikidari mai girma a gare ka.
والد زوجتك له قدر كبير عندك.
Im mutum ya yi sata ya karya mikidarinsa.
Na wuce gaba har muka zo makaranta.
Suka tara 'ya'yansu a makaranta.
Aka sa shi a makaranta ya yi karatu.
إذا سرق الإنسان نقص قدره.
مقرأة
Makaranta
بمعنى المدرسة، يقال:
سرت حتي وصلنا إلى المدرسة.
جمعوا أولادهم في المدرسة
أدخل مدرسة ليتعلم.
Wani lokaci mukarrabinka shi yake cutarka.
Mukarrabi
مقرب
أحياناً المقرب إليك هو الذي يضرك.
In mukarrabinka ya samu alheri, sai ka ce kai ne ka samu.
إذا نال المقرب إليك الخير، كأنك أنت الذي نلته.
- ٣٥٢ -
ص ٣٥٢