shekara hudu.
Idan yawansu ya kai arba'in sa'an nan za'a ba da musinnah.
Ba su yin komai sai masha'a.
Ba zai yi masha'a da ita.
Masha'a llahu.
إذا بلغ عددهم أربعين يُعطي مسنةٌ.
ما شاء
masha'a
تأتي بمعنى الفساد، أو الهوي، يقال:
الفساد. سوي لا يفعلون شيئا
لا يفعل الفساد معها .
ما شاء الله .
Mushtarika
Wannan shi ne raban da ake cewa da ita mushtarika.
مشتركة
يقال:
هذا هو الميراث الذي يقال له مشترك.
Dan'uwa na wajen uba kamar shakiki ne a wajen rashin shakiki sai ga
mushtaraki kurum.
الأخ للأب كالشقيق في عدم الشقيق إلا في المشتركة
Ba a samu mushiriki a Makka.
- ٣٤٢ -
Mushiriki
مُشْرِك
يقال:
لا يوجد مشرك بمكة.
ص ٣٤٢