Masbuki shi ne wanda ya zo
daga baya.
سنري كثيراً من مسائل التيمم.
مسبوق
Masbuki
يقال:
المسبوق هو من جاء بعد ذلك.
Idan masbuki ya yi rafkannuwa bayan sallamar limaninsa hukuncinsa tamkar mai salla shi kadai ne.
إذا سها المسبوق بعد سلام الإمام حكمه مثل المصلي وحده.
Tasbaha
Ko wannensu yana rike da doguwar tasbaha yana ja.
مسبحة
يقال:
كل منهم يمسك مسبحة يشد – في حبّاتها
Da zuwana na sami wata doguwar tasbaha a kan hanya.
عند حضوري وجدت مسبحة طويلة على الطريق.
Suja suka yi ta zuba masa harsashi bai kula ba sai tasbaharsa yake ja.
أخذ الجنود يصبون عليه الرصاص فلم يهتم وأخذ يشد حبات
مسبحته.
- ۳۳۹ -
Mustahabbi
ص ٣٣٩