Abin da na aikata maka ya kare muradina kuwa ya biya.
ما فعلته لك انتهي وقُضي مرادي.
Ya zama babban muradinsa ne ya bar garinsa da gidansa da dukan
abin da ya mallaka.
صار هدفه الكبير أن يترك بلده ومنزله وكل ما يملك.
Da ya yi gamu da layar muradinsa ya biya ke nan.
عندما لقي التميمة تحقق هدفه.
Ya gangaro zuwa Marwa.
Idan ya iso Marwa zai tsaya a kanta ya yi addu'a
Marwa
مروة
يقال :
نزل إلى المروة
إذا وصل إلى المروة وقف عليها ودعا .
Na yi sa'ayi tsakanin Safa da Marwa sau bakwai.
Yana sallar magariba da lisha a Muzdalifa.
سعيت بين الصفا والمروة سبع مرات.
مزدلفة
Muzdalifa
يقال:
صلى المغرب والعشاء في مزدلفة .
- ۳۳۷ -
ص ٣٣٧