أنا وحدي أذاكر في حجرتي.
مَذْي
يقال :
Maziyyi
Ni kadai nake yi muzakara a dakina.
Abin da ake ce ma maziyyi shi ne wani ruwa da ke fitowa yayin jin dadi karami.
ما يقال له المذي هو ماء يخرج عند الشعور باللذة الصغري.
Wanken azzakari dukansa wajibi ne a kansa in maziyyi ya fito masa.
غسل الذكر كله واجب عليه إن خرج منه المذي.
Karuruwa su ne bawali da bayan gida da iska da maziyyi da wadiyyi.
الأحداث هي البول والغائط والريح والمذي والودي.
مربع
يقال :
Murabba'i
بنيت منزلاً مربعاً.
الأمير وهبني قطعة أرض مربعةً.
هذه الطاسة لماذا صنعت مربعة ؟
مرتبة
Martaba
- ٣٣٤ -
Na gina wani daki murabba'i.
Sarki ya ba ni fili murabba'i.
Tasan nan me ya sa aka yi ta murabba'a ?
ص ٣٣٤