Sa'I shi ne mudu hudu na irin
mudunnabi.
Mudu
مد
يقال:
الصاع هو أربع من مثل مد
النبي.
Manzon Allah ya yi alwalla da ruwa cikin mudu-nnabi.
Mudunnabi awon ridili da daya bisa
توضأ الرسول بماء في مد النبي.
مد النبي يزن رطلاً وثلثا .
بمد من الأرز. تصدقت
ukunsa.
Na yisadaka da mudu biyu na shinkafa.
Mudu hudu da shinkafa ya ishe ni abincin rana.
في اليوم. طعاماً ربع مد من الأرز يكفيني
Mudda
Na yi jiran abokina mudda mai tsawo amma bai zo ba.
يقال :
انتظرت صديقي مدة طويلة ولكن لم يأت
Salla ba ta dauka mudda mai tsawo.
- ۳۳۱ -
الصلاة لا تأخذ مدة طويلة.
ص ٣٣١