Namiji da misalin rabon mata biyu.
للذكر مثل حظ الأنثيين.
مثلت لك من ذلك ما ينتفعون بحفظه.
Na misalta maka daga wadancan abubuwan da zasu amfana da kiyaye
shi.
Na misalta wa magini yadda zai
gina mini gidana.
وصفت للبناء كيف يبني منزلي.
هكذا كال لها العذاب حوالي سنتين Ha ka ya yi mata azaba misalin
shekara biyu.
Masalan, na yi da kaina.
Ba ni sule goma, masalan goma sha biyar.
مثلاً
Masalan
يقال :
مثلا، سأعمله بنفسي.
أعطني عشر شلنات، أو مثلا خمسة عشر.
Mujaddadi
مجدد
يقال:
Yau na hadu da jikan mujaddadi.
A cikin kowane karni ana samu
mujaddadi.
اليوم قابلت حفيد المجدد .
ید کرد
في كل قرن يأتي مجدد .
Allah ya sa mu cikin ceton Annabinsa ya ko ba mu albarkacinku mujaddadai.
- ۳۲۲ -
ص ٣٢٢