Ya faralta ayyukan biyayya da gabubba mabayyana zasu aikata.
فَرَضَ على الجوارح الظاهرة أعمالاً من الطاعات تعملها.
Cikin ya zama mabayyani.
Ta kasance a cikin littafi mabayyani.
Shi haske ne mabayyani.
صار الحمل ظاهرا .
تكون في كتاب مبين.
هو نور مبين.
Mata'i
متاع
وتأتي بمعنى متاع أو حاجة أو منفعة، يقال:
Mutane da yawa suna karya ne don dan mata'in da zasu samu.
كثير من الناس يكذبون لينالوا منفعة قليلة.
Im mutane suka san zasu wani mata'i daga gare ka, kome ka nema a gare su ba wuya sun yi maka.
إذا أراد الناس أن ينالوا منفعة منك كل ما تطلبه منهم يؤدونه لك
بسهولة.
Musa ya buge ni don ya san, ba wani mata'I da zai samu a gare ni.
موسى ضربني لأنه لن ينال أي منفعة مني.
Mutu'a
Yin azumi kwana biyu da ke bayan ranar babbar salla, bai inganta
ba, sai mai yin mutu'a wanda bai iya samun hadaya.
- ۳۲۰ -
متعة
يقال :
ص ٣٢٠