Lakabi
Yanzu ita ma tana da ikon kirana da wannan lakabi.
لَقَبٌ
يقال:
الآن تستطيع هي أن تناديني بهذا اللقب.
A cikin gidan matar sarki da dangi sai lakabi iri-iri suka sa wa yaron.
في بيت النساء الأمير وأقاربه يسمون الصبي بلقب مختلف.
Loma ta fadi kasa.
Bai sa ko loma bakinsa ba don bakin ciki.
Loma
لقمة
يقال :
وقعت اللقمة على الأرض.
لم يضع ولو لقمة في فمه بسبب الحزن.
Kafin mai gida ya kai loma guda shi ya kai uku.
قبل أن يأخذ صاحب البيت لقمة واحدة، يأخذ هو ثلاث.
Ya budi baki zai sa wannan lomar sa'an nan ya dauki sanda ya kore
shi.
فتح فمه سيضع هذه اللقمة، فأخذ العصا وطرده.
- ۳۱۳ -
ص ٣١٣