Ya juya linzami ya kama hanyar da ya fito.
أدار اللجام واتخذ الطريق الذي خرج منه.
ركب الحصان بدون لجام.
Ya hau dokin ba tare da linzami ba.
Lahadu
Lahadu shi ya fi sayuwa ga ma'abutan ilmi daga tsaga kasa.
لحد
يقال:
اللحد أحب إلى أهل العلم من شق الأرض.
إن مت يعمل لي اللحد .
in na mutu ayi mana lahadu.
Ita ba ta da wani lahani.
Lahani
لَحْنٌ
وهي تعني العيب، يقال:
ليس فيها أي عيب.
Mun koyi amfanin tsabta, mun kuma san lahanin kazanta.
تعلمنا فائدة النظافة، وعرفنا عيب القذارة.
أيضاً فيه عيب في يديه. هو
شدة البرد عابته.
طالما عابه كذلك.
Shi ma yana da lahani ga hannuwansa.
Tsananin sanyi ya lahanta shi.
Tun da ya lahanta shi haka.
—
ص ٣١٠