معجم الألفاظ العربية في لغة الهوسا — الصفحة ٣٠٦

Kamili Ga wani saurayi kamili can a kofar gida yana sallama dakai. Wannan mutumin kamili ne. shi mutum ne kaamili. کامل يقال : ها شاب كامل على باب المنزل يستأذنك . هذا الرجل كامل. هو إنسان كامل. Kammala كَمَّل An kammala aiki. Ba na karbi kudin ba sai ka kammala. يقال : أكمل العبارة. لن آخذ المال إلا كاملاً. Ina jira ne, ka gama sauke Alkur'ani, ka sami ilmi ka zama kammalallen mutum. انتظر أن تحفظ القرآن، وتنال العلم وتصير رجلاً كاملاً. Kanari كناري Ya kama kanari. Ya kallafa ransa ga kanarin nan. أمسك طائر الكناري. علق نفسه بهذا الكناري Wannan ya nuna cewa kanari ba shi da girman kai ke nan. - ٣٠٦ -
ص ٣٠٦

النص مستخرج آليًّا من صور الكتاب، وقد يقع فيه خطأ.