معجم الألفاظ العربية في لغة الهوسا — الصفحة ٣٠

Ka ji tsoron Allah, ka nemi lahira . اتق الله واطلب الآخرة. Ladabi أدب تأتي بمعنى التظاهر بالأدب، يقال: Bawa ya durkusa, ya gaishe shi da ladabi. Yana da yaro ne mai ladabi da biyayya. ركع باوا، وحياه في أدب. لديه صبي ذو أدب وطاعة. Yana cikin laduban cin abinci, daga cikin gabanka. Ban zo in ladabtad da ku ba. Wa ya ba ka izini? من الأدب، أكل الطعام من أمامك. لم آت لأؤدبكم. إِذْنُ Izinii يقال : من أعطاك إذناً ؟ Idan yara sun balaga, su nemi izini wajen shiga gidaje. إذا بلغ الأولاد يطلبون الإذن لدخول المنازل. Ya fita wajen yaki bada neman wani izini ba. خرج إلى الحرب دون طلب الإذن. قال الأمير: " أعطيت إذنا ليُقتل. Sarki ya ce "naba da izinin a kashe shi".
ص ٣٠

النص مستخرج آليًّا من صور الكتاب، وقد يقع فيه خطأ.