shi.
Mattana ta dafa mini kuskus.
Kuskus abinci ne mai saukin dafawa.
Ka sayo mini kuskus na fam
daya.
سكس
Kuskus
يقال:
زوجتي طبخت لي كسكس.
الكسكس طعام سهل الطهي.
اشتر لي كسكسا بجنيه واحد .
كوع
Ku'i
يقال :
Daga sunnonin alwalla su ne wanka hannuwa biyu zuwa ku'i.
من سنن الوضوء غسل اليدين إلى الكوع .
أغسل يديك إلى الكوعين.
Wanke hannuwa zuwa ku'inka biyu.
Dawafi shi ne kewayon dakin Allah watau Ka'aba.
Ka'aba
كعبة
يقال:
الطواف هو الدوران حول بيت الله أي الكعبة.
Ka'aba ita ce a alkiblar musulumai daga ko ina.
الكعبة هي قبلة المسلمين من كل مكان.
كسوة الكعبة سوداء.
Rigar Ka'aba baka ce.
Ka'aba tana da daraja a wajen musulumai.
- ۲۹۹ -
ص ٢٩٩