Kunuti a sallar asuba abu ne mai kyau.
القنوت في صلاة الصبح شيء حسن.
Kyandir
قنديل
بقلب القاف إلى كيا وقلب اللام إلى راء ساكنة، يقال:
Ka taimaka da kyandir da tawada da alkalami.
ساعد بمصباح ومحبرة وقلم
أشعلت المصباح في حجرتي.
إذا ذهبت إلى السوق اشتر لي قنديلا
Na kunna kyandir a cikin dakina.
In kaje kasuwa ka sayo
mini kyandir.
Barawo ya sace mini kyandir dina.
اللص سرق مني مصباحي.
Alkawari 9 Kauli
قول
والكلمة الأولى تعني القول، والثانية بمعنى الوعد أو العهد، يقال:
Ya wajaba a sanasshe su abubuwan da Allah ya faralta daga aiki da
kauli.
وجب أن نعرفهم ما فرض الله من عمل أو قول.
يحسن قول الكلام.
Ya iya kaulin magana.
Ina alkawarin da ka dauka ?
أين العهد الذي اتخذته ؟
Ya kai masa don ya cika alkawari ya kuma nemi albarka.
- ۲۸۷ -
ص ٢٨٧