Wannan shi ne jazaman kuri'ata ta masu gaskiya ne,
اقتراعي هذا بالتأكيد اقتراع الصادقين.
Na karanta wata kissa mai dadi.
قصة
Kissa
قرأت قصة جميلة.
هو رجل جيد دائما يقرأ القصص ليزداد معرفة.
Yana da kyau mutum ya dinga karanta kisoshi don ya kara sani.
يوجد كتاب قصص النبي سليمان ( عليه الصلاة والسلام.
Na rubuta kasida mai baiti goma.
قصيدة
Kasida
كتب قصيدة من عشرة أبيات.
In kana da murya mai dadi, in ka rera kasida kowa sai ya kalle ka.
إذا كان لك صوت جميل وقرأت قصيدة الجميع ينظر إليك.
Akwai wani littafin da ya tattara kasidu iri - iri.
يوجد كتاب يجمع قصائد مختلفة.
Matafiya ba ya yi wa sallar magariba kasaru.
Kasaru
قصر
المسافر لا يصلي المغرب قصرا .
Ba zai fara kasaru ba har sai ya wuce gidajen gari kuma ya bar su a
- ۲۸۲ -
ص ٢٨٢