معجم الألفاظ العربية في لغة الهوسا — الصفحة ٢٨٠

لم أعرف شيئا من القرآن إلا آية واحدة. Na sauke alkur'ani ranar laraba sha tara ga watan Muharram. حفظت القرآن يوم الأربعاء التاسع عشر من شهر محرم. A cikin ko wane karni ana samun mujaddadi. Shekara dari ita ce karni guda. قَرن Karni يقال : في كل قرن يأتي مجدد . المائة سنة قرن واحد . Ba'a samun mutumin da ya rayu karni biyu a yanzu. لا يوجد الإنسان الذي يعيش قرنين الآن Kirani Siffar kirani ita ce ya yi haramar yin hajji da umura gaba daya. قرآن يقال: صفة القرآن هي أن يُحرم بحج وعمرة معاً . Wanda ya yi tamattu'i ko kirani ba daga jama'ar Makka ba, to hadaya ta wajaba gare shi. من تمتَّع أو قرن من غير أهل مكة، وجب الهدي عليه. Kadaituwa ga hajji shi ya fi ga malikiyya daga yinta tare da tamattu'I - ۲۸۰ -
ص ٢٨٠

النص مستخرج آليًّا من صور الكتاب، وقد يقع فيه خطأ.