Wane fanni ka dauka na ilmi ?
Fanni
يقال :
أي فن أخذت من العلم ؟
A wannan lokacin wasan ya ci na daya ne a fannin wasannin
kwaikwayo.
في هذا الوقت نالت المسرحية المركز الأول في فن التمثيل.
Ni ban koya daya daga cikin wadannan fannoni ba.
A wane fanni ka dauke shi.
لم أتعلم فناً واحداً من هذه الفنون
من أي نوع من الأشخاص اعتبرته.
A fannin mutumin kirki muka dauke shi.
اعتبرناه من الناس الطيبين
Finjali
فنجال
يقال :
املئى هذا الفنجال بالشاي
Ciko mini finjalin nan da shayi.
Haramun ne shan ruwa da finjali inari.
حرام شرب الماء في فنجال من الذهب.
Finjalin tangaran ba shi da wuyar fashewa.
الفنجال الزجاج ليس صعبا كسره .
- ۲۷۱ -
ص ٢٧١