Musa da abokinsa sun yi ittifaki a kan taimakon juna.
موسى وصديقه اتفاقا على مساعدة بعضهما .
Littinin ba ranar huta ba ce a nan.
Zan gan shi ranar littinen mai zuwa.
Ranar littinin ta jarrabawa ne.
الاثنين
Littinin:
يقال:
يوم الاثنين ليس يوم
عطلة هنا .
سأراه يوم الاثنين القادم.
الاثنين يوم الاختبار يوم
اجتهاد - Ijtihadi
يقال:
Babu wani iyakantanccen hukunci kan abin da ya kasa kwaranye, sai
Kurum ijtihadi.
ليس فيما دون الموضحة إلا الاجتهاد .
علماء الفقه هم المجتهدون.
Malaman fikihu su ne masu ijtihadi.
Ajali
أجل
وتأتى بمعنى الموت أو تأجيل دفع الدين يقال:
Allah shi ne, mai kaddar harkokinsu da ajalinsu.
- YV -
ص ٢٧