الغيبة أمر سيء في الإسلام.
Giba mummunar abu ce a
musulunciGiba tana cin lada kamar yadda wuta take cin auduga.
الغيبة تأكل الأجر كما تأكل النار القطن.
In tsoron Allah ya cika zuciyarka ba zaka ringa gibar mutanen ba.
Ya yi kokari gayar kokari.
إذا ملأت خشية الله قلبك لن تغتاب الناس.
Abin ya kai gaya.
Ilmin malam ya kai gaya.
Ba wanda ya san gayar ilmi sai Allah.
Daya ya yi gaira.
Rashin gaskiya ya yi masa gaira.
غاية
Gaya
يقال :
اجتهد غاية الاجتهاد .
بلغ الأمر الغاية.
علم الأستاذ بلغ الغاية.
لا أحد يعرف غاية العلم إلا الله.
- ٢٥٣ -
Gaira
غَيْرَ
يقال :
ناقص واحد – أي إلا واحد .
أحضر المال كاملاً دون نقص.
ص ٢٥٣