Neman ilmi farilla ce.
علم
Ilmi
يقال :
طلب العلم فريضة.
ilimin da ba zai yi amfani ba, kuma jahilicin da ba zai yi cuta ba.
علم لا ينفع وجهالة لا تضر.
Malam ya kawo wadansu litattafan ilmi ya ba ni.
الأستاذ أحضر بعض كتب العلم وأعطاني إياها .
Ya yi suna a kan ilmi da wayo da fasaha.
له شهرة في العلم والذكاء والفصاحة.
Basira da ilmi da wayo su ne kadai bambancimmu da dabbobi.
البصيرة والعلم والذكاء هي وحدها التي تفرقنا عن الحيوانات.
Illa
علة
وتعني سبب أو مرض، يقال:
جمعه لعلة فيه.
الحيوانات المخدرة تسبب العلة.
Yin jama'insa don wata illa da ke tare da shi.
Kwaya tana yin illa.
Kar ka sha giya don kar ka yi wa jikinka illa.
لا تشرب الخمر حتى لا تسبب لجسمك علة.
- ۲۳۹ -
ص ٢٣٩