Bai san adadin raka'o'in da ya sallata ba.
Adadi
عدد
يقال :
لم يعرف عدد الركعات التي صلاها .
Babu zakka ga wanda rabonsa bai kai adadin zakka ba.
لا زكاة على من لم تبلغ حصته عدد الزكاة
Idan sun kai wannan adadi za a ba da tinkiya 'yar shekara daya.
إذا بلغوا هذا العدد يعطي شاة بنت عام واحد .
Da adadinsa ya cika ya tafi wurin alkali ya roke shi gafara.
عندما اكتمل عددها ذهب إلى القاضي وسأله المغفرة
Adali
Ko da mutane suka ga adalin sarkinsu na da sai duk murna ta cika
garin.
عدل
يقال:
عندما رأى الناس أميرهم العادل القديم ملأ السرور كل المدينة.
Sarkin nan fa yadda nake ji, ana fada duk inda adali ya kai, ya kai.
هذا الأمير كما سمعت يقال حيثما بلغ العدل فهو عادل.
-۲۲۸ -
ص ٢٢٨