معجم الألفاظ العربية في لغة الهوسا — الصفحة ٢٢٢

ظالم يقال: Azzalumi Duk sarakunan duniya nan babu azzalumi irinku. كل أمراء هذه الدنيا لا يوجد ظالم مثلكم. ba ni kan wannan azzalumi; sarki ya dubi hauni ya ce نظر الأمير إلى السياف وقال: اعطيني رأس هذا الظالم. aس. Ga shi abin da kika jawo mana lalatacciyar wofi azzaluma. ها ما جلبته لنا فاسدة ظالمة. Ka hana zalunci, amma su har yanzu ba su bari ba. منعت الظلم، لكنهم حتى الآن لم يتركوه Allah ya kiyashe mu da cin amana da zalunci. وقانا الله من خيانة الأمانة والظلم. الظهر يقال : Azahar صليت الظهر هنا في المنزل. Na yi sallar azahar nan gida. Farkon lokacin la'asar shi ne karshen lokacin azahar. أول وقت العصر هو آخر وقت الظهر. منذ الظهر ننتظر وصوله . Tun da azahar muke jiran isowarsa. - ۲۲۲ -
ص ٢٢٢

النص مستخرج آليًّا من صور الكتاب، وقد يقع فيه خطأ.