Mai girman kai ba ya yarda sawaba.
صواب
Sawaba
يقال:
المتكبر لا يوافق على الصواب
In kana kan kuskure, in ka ga sawaba sai ka bar kuskure.
إذا كنت على خطأ إذا ورأيت الصواب اترك الخطأ .
Ba mai shiryad da kai zuwa sawaba sai mai kaunarka.
Na ji sautin bandiri.
Na ji wani kakkarfin sauti daga
sama.
Sautin rediona ba ya fito sosai. Na ji sautin bindiga na tashi.
Ya ja sura.
لا يهديك إلى الصواب إلا حبيبك.
- ۲۱۱ -
Sauti
صوت
يقال :
سمعت صوت بندير سمعت صوتا عاليا من السماء.
صوت مذياعي لا يخرج جيدا . سمعت صوت بندقية ينطلق .
Sura
صورة
يقال:
رسم صورة.
ص ٢١١