Aka sha domin ganin jinjirin watan shawwal.
Shawwal
شوال
يقال :
يُفْطَرُ لرؤية هلال شهر شوال.
ya tambaye ta;wane wata muke ciki; ta ce shawwal.
11
سألها "أي شهر نحن فيه قالت شوال.
Watan shawwal yana daga cikin watannin haji.
Zan yi aure a cikin watan shawwal.
In ka je kasuwa ka kawo
شهر شوال من أشهر الحج.
سأتزوج في شهر شوال.
Shayi
شاي
يقال:
إذا ذهبت إلى السوق أحضر لي شاياً.
لا أشرب الشاي ساخناً.
لا أشرب الشاي باللبن
mini shayi.
Ba na shan shayi mai zafi.
ba na shan shayi da madara.
- ۱۹۹ -
ص ١٩٩