Na shaida babu sarki sai Allah.
Na shaida Muhammadu ne manzon
Shaida
شهد
وتأتي بمعنى شهد أو قال يقال:
شهدت ألا إله إلا الله.
شهدت أن محمداً رسول الله
Allah.
Matar ta shiga gida ta shaida wa mijinta ana sallama
دخلت المرأة البيت وقالت لزوجها شخص يستأذن على باب المنزل
Da ya koma gida ya shaida wa uwar yarinya.
Kana da shaida?
Hakika masu shahada rayayyu ne.
Ya ki kalmar shahada.
عندما عاد إلى المنزل قال لأم الفتاة.
هل لديك دليل
Na ga an rubuta kalmar shahada a gefensa.
شهادة
shaida
يقال:
إن الشهداء أحياء.
نطق بالشهادة.
رأيت كلمة الشهادة مكتوبة على طرفه .
استشهدوا.
Suka yi shahada.
Mutane da yawa suka yi shahada a wannan karo.
استشهد ناس كثيرون في هذه المعركة.
-197-
ص ١٩٦