Akwai sunnoni wadanda suke karfafa da nafilfilu.
Ba a yin sujjada kabli sai in an bar sunna biyu.
توجد سنن مؤكدة ونوافل
لا يُسجد قبل السلام إلا إذا تركت سجدتين.
Babu laifi ga mai azumi ya yi ta yin asuwaki.
Yin asuwaki mustahabbi ne.
Asuwaki
سواك
يقال :
لا بأس للصائم أن يستعمل السواك.
استعمال السواك مستحب.
Mustahabban alwalla su ne farawa da bismilla yin amfani da asuwaki.
مستحبات الوضوء البدء باسم الله والاستفادة من السواك
Siyasa
سياسة
يقال:
Wannan shi ne jazaman kuri'ata ta masu gaskiya ne, ba na dan siyasa
ba ne.
اقتراعي هذا بالتأكيد اقتراع الصادقين وليس اقتراع السياسيين.
- ۱۸۳ -
ص ١٨٣