Sammu
1
سم
يقال:
Ya gane ashe sammu ne babban makiyansa ya aikata masa a makirce.
فهم أن سما بعث به له كبير أعدائه مكراً.
صنعت لي سما لأكل فأموت.
Ta yi mini sammu ne in ci in mutu.
Ba wanda zai ba sarki wani abinci ya ci don tsoron sammu.
لا أحد يعطي الأمير طعاماً ليأكله خشية السم.
Sama
سماء
يقال :
رفعت رأسي نظرت إلى السماء
رفعت الرأس إلى أعلى.
Na tada kai na hangi sama.
Na daga kai sama.
Allah sarki wanda ya halicci sammai da kassai.
الله الملك الذي خلق السموات والأرض.
Muka yi ta sako musu kibau kamar ruwan sama.
أرسلنا إليهم السهام كالمطر - ماء السماء -
Ya ce sam'an wa ta'atan.
- ۱۸۱ -
Sam'an
يقال :
قال سمعاً وطاعة.
ص ١٨١