Idan mutanen garinsu sun zo ziyararsa, suka tambaye shi dalilin da ya sa shi arziki gaba daya haka.
إذا جاء أهل بلدهم لزيارته سألوه عن السبب الذي جعله ثريا مرة
واحدة هكذا .
Suna ziyartar juna suna hira
يزورون بعضهم ويسمرون معاً.
tare.
Mutanen da yawa daga biranen Masar suna zuwa su ziyarce shi.
ناس كثيرون من بلاد مصر يأتون لزيارته.
Zayyana
Zan zayyana launin gemunsa siffar idonsa, da gashinsa da launin
jikinsa.
زين
يقال :
سأجعل لون لحيته بلون عينيه، وشعره بلون جسمه.
Na yi wa allona zayyana.
Ba wanda ya fi malam Musa iya zayyana.
زينت لوحي.
لا أحد يفوق الأستاذ موسى في الزينة.
- ١٦٦ -
ص ١٦٦