Riyali yana da daraja a ko ina.
Alhazai ba su san lisafin riyali sosai ba.
الريال له قيمة في كل مكان.
الحجاج لا يحسبون الريال جيدا.
الزاي
Musa in ya ba da labari sai ya yi za'ida cikinsa.
Za'ida
زائد
يقال:
إذا قص
موسى
قصة زاد عليها .
Ka fadi labari yadda ka ji shi ba tare da ka yi za'ida ba.
duk lokacin da lado zai zance
sai ya yi.
قل الخبر، كما سمعت دون أن تزيد .
كلما تحدث لادو لابد أن يزايد.
Zabiibigi Zabubi
Za'a ba da zakka daga cikin abincin mutane garin kamar sha'ir da
zabubi.
زبيب
يقال:
تؤدي الزكاة من طعام أهل البلد مثل الشعير والزبيب.
Ya yi cinikin zabubi da inabi.
م ٦ معجم الألفاظ العربية
-171-
يبيع الزبيب والعنب.
ص ١٦١