معجم الألفاظ العربية في لغة الهوسا — الصفحة ١٥١

Ribar yau kuma ta wuce ka. ربح اليوم فاتك أيضاً . Ribar da zamu samu ga tasoshin nan ba ta da iyaka. الربح الذي سنناله من هذه المحطات لا حدود له. Wanda ya kwace dukiya ribarta ba zata halatta gare shi ba. من اغتصب ثروة ربحها لا يحل له. Noma a can yana da riba, amfaninsa kuwa kullum mai albarka ne. الزراعة هناك مريحة، وحاصلاتها دائماً وفيرة. Rubu'i In sun dawo sarki zai sam musu rubu'in daga cikin da suka samu. ربع يقال : إذا عادوا سيجعل لهم الأمير الربع مما نالوا . Ki nemo madara kamar rubu'in kwalaba guda. أحضري لبنا حوالي ربع زجاجة واحدة. سيُخرج ربع العشر. ما ستعطي هو ربع دينار. سترث الربع. Za'a fid da rubu'in ushuri. Abin da za'a ba ta shi ne rbu'in dinari. Zata gaji rubu'i. -101-
ص ١٥١

النص مستخرج آليًّا من صور الكتاب، وقد يقع فيه خطأ.